ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalato kakaki rundunar hadin guiwa na sojojin kasar ta Iraki Tahsin Khaffaji ya na fadar haka a jiya lahadi. Ya kuma kara da cewa kasashen 4 suna bukatar musayar bayanan tsaro don wadanda zasu taimaka wajen yaki da yan ta’adda na kungiyar Daesh a kasashen yankin.(19)
342/